Yah 17:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk sa'ad da nake tare da su, na kiyaye su da ikon sunanka da ka ba ni. Na kāre su, ba kuwa waninsu da ya halaka, sai dai halakakken nan, domin Nassi ya cika.

Yah 17

Yah 17:10-20