Yah 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na faɗa muku waɗannan abubuwa ne, domin in lokacinsu ya yi ku tuna na faɗa muku.”“Ban faɗa muku abubuwan nan tun da farko ba, domin ina tare da ku.

Yah 16

Yah 16:2-14