Yah 16:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, lokaci na zuwa, har ma ya yi, da za a warwatsa ku, kowa yă koma gidansu, ku bar ni ni kaɗai. Duk da haka kuwa ba ni kaɗai nake ba, domin Uba na tare da ni.

Yah 16

Yah 16:31-33