Yah 16:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin shi Uban kansa na ƙaunarku, domin kun ƙaunace ni, kun kuma gaskata daga wurin Uban na fito.

Yah 16

Yah 16:22-28