Yah 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka ku ma yanzu kuke tare da baƙin ciki, amma zan sāke ganinku, sa'an nan zuciyarku za ta yi fari, ba kuwa mai ɗauke muku farin cikinku.

Yah 16

Yah 16:19-29