Yah 16:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle hakika, ina gaya muku, za ku yi kuka da kuma gunji, amma duniya za ta yi farin ciki. Za ku yi baƙin ciki, amma baƙin cikinku zai koma farin ciki.

Yah 16

Yah 16:17-26