Yah 15:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda bai zauna a cikina ba, za a yar da shi can, kamar reshe, yă bushe, a kuma tattara irinsu a jefa wuta, a ƙone.

Yah 15

Yah 15:1-10