Yah 15:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ba domin na yi ayyuka a cikinsu da ba wanda ya taɓa yi sai ni ba, da ba su da zunubi. Amma yanzu sun gani, sun kuma ƙi mu, ni da Ubana duka.

Yah 15

Yah 15:23-27