Yah 15:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba ku kuka zaɓe ni ba, ni ne na zaɓe ku, na sa ku ku je ku yi 'ya'ya, 'ya'yanku kuma su tabbata, domin kome kuka roƙi Uba da sunana yă ba ku.

Yah 15

Yah 15:9-18