Yah 14:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ba ya ƙaunata, ba ya kiyaye maganata. Maganar da kuke ji kuwa ba tawa ba ce, ta Uba ce wanda ya aiko ni.

Yah 14

Yah 14:15-30