Yah 14:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda ya san umarnaina, yake kuma binsu, shi ne mai ƙaunata. Mai ƙaunata kuwa, Ubana zai ƙaunace shi, ni kuma zan ƙaunace shi, in bayyana kaina gare shi.”

Yah 14

Yah 14:14-25