Yah 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ma zan roƙi Uba, zai kuwa ba ku wani Mai Taimako ya kasance tare da ku har abada.

Yah 14

Yah 14:12-20