Yah 14:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Lalle hakika, ina gaya muku, duk wanda yake gaskatawa da ni ayyukan da nake yi shi ma haka zai yi. Har ma, zai yi ayyukan da suka fi waɗannan, domin zan tafi wurin Uba.

Yah 14

Yah 14:5-15