Yah 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wato ba ka gaskata ba cikin Uba nake, Uba kuma cikina? Maganar da nake faɗa muku, ba domin kaina nake faɗa ba, Uba ne da yake zaune a cikina yake yin ayyukansa.

Yah 14

Yah 14:8-12