Yah 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bitrus ya ce masa, “Wane ni! Ai, ba za ka wanke mini ƙafa ba har abada!” Yesu ya amsa masa ya ce, “In ban wanke maka ba, ba ka da rabo a gare ni.”

Yah 13

Yah 13:5-13