Yah 13:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan ya fita kuma sai Yesu ya ce, “Yanzu ne aka ɗaukaka Ɗan Mutum, aka kuma ɗaukaka Allah ta wurinsa.

Yah 13

Yah 13:27-36