Yah 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu kuwa, da yake ya san Uba ya sa kome a hannunsa, ya kuma sani daga wurin Allah ya fito, wurin Allah kuma zai koma,

Yah 13

Yah 13:1-7