Yah 13:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa ya ce, “Shi ne wanda zan tsoma 'yar lomar nan in ba shi.” Da ya tsoma 'yar lomar kuwa, sai ya ba Yahuza, Ɗan Saminu Iskariyoti.

Yah 13

Yah 13:22-27