Yah 12:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowa ya ji maganata, bai kuwa kiyaye ta ba, ba ni nake hukunta shi ba. Gama ba don yi wa duniya hukunci na zo ba, sai dai domin in ceci duniya.

Yah 12

Yah 12:44-50