Yah 12:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ɗaga murya ya ce, “Wanda yake gaskatawa da ni, ba da ni yake gaskatawa ba, amma ga wanda ya aiko ni ne.

Yah 12

Yah 12:34-49