Yah 12:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka, da yawa har daga cikin shugabanni ma suka gaskata da shi, amma saboda tsoron Farisiyawa, ba su bayyana ba, don kada a fisshe su daga jama'a.

Yah 12

Yah 12:37-45