Yah 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Maryamu ta ɗauko awo guda na man ƙanshi na nardi tsantsa, mai tamanin gaske, ta shafa a ƙafafun Yesu, sa'an nan ta shafe su da gashinta. Duk gidan ya game da ƙanshin man.

Yah 12

Yah 12:1-11