Yah 12:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka ɗaɗɗauko gazarin dabino suka firfita taryensa, suna ta da murya suna cewa, “Hosanna! Albarka ta tabbata ga mai zuwa da sunan Ubangiji, Sarkin Isra'ila!”

Yah 12

Yah 12:4-22