Yah 11:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa ya ce, “Ba sa'a goma sha biyu ce yini ɗaya ba? Kowa yake tafiya da rana ba ya tuntuɓe, don yana ganin hasken duniyan nan.

Yah 11

Yah 11:4-18