Yah 11:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka manyan firistoci da Farisiyawa suka tara 'yan majalisa, suka ce, “Shin, me muke yi ne, har mutumin nan yake ta yin mu'ujizai da yawa haka?

Yah 11

Yah 11:38-52