Yah 11:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko dā ma na sani koyaushe kana saurarona, amma na faɗi haka ne saboda jama'ar da suke nan tsaitsaye, domin su gaskata kai ne ka aiko ni.”

Yah 11

Yah 11:38-51