Yah 11:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya sāke nisawa a ransa, ya iso kabarin. Kabarin kuwa kogon dutse ne, da wani dutse kuma an rufe bakin.

Yah 11

Yah 11:35-42