Yah 11:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yahudawan da suke tare da ita a cikin gida, suna yi mata ta'aziyya, suka ga Maryamu ta yi maza ta tashi ta fita, suka bi ta, suna zaton za ta kabarin ne, ta yi kuka a can.

Yah 11

Yah 11:24-39