Yah 11:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ta faɗi haka, ta je ta kirawo 'yar'uwa tata Maryamu, ta raɗa mata ta ce, “Ga Malam ya zo, yana kiranki.”

Yah 11

Yah 11:25-31