Yah 11:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce mata, “Ai, ni ne tashin matattu, ni ne kuma rai. Wanda ya gaskata da ni, ko ya mutu zai rayu.

Yah 11

Yah 11:24-30