Yah 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maryamun nan kuwa, wadda ɗan'uwanta Li'azaru ba shi da lafiya, ita ce wadda ta shafa wa Ubangiji man ƙanshi, ta kuma shafe ƙafafunsa da gashinta.

Yah 11

Yah 11:1-12