Yah 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk waɗanda suka riga ni zuwa cewa, su ne ni, ɓarayi ne, 'yan fashi kuma, amma tumakin ba su kula da su ba.

Yah 10

Yah 10:6-14