Yah 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan ya fitar da dukan nasa waje, sai ya shige gabansu, tumakin na biye da shi, domin sun san murya tasa.

Yah 10

Yah 10:1-6