Yah 10:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma in su nake yi, ko ba ku gaskata ni ba, to, ku gaskata ayyukan, don ku sani, ku kuma gane, Uba na cikina, ni kuma ina cikin Uba.”

Yah 10

Yah 10:35-42