Yah 10:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu kuwa suka ce, “A'a, wannan magana, ai, ba ta mai iska ba ce. Ashe, iska tana iya buɗe wa makaho ido?”

Yah 10

Yah 10:17-24