Yah 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mai karɓe mini rai, don kaina nake ba da shi. Ina da ikon ba da shi, ina da ikon ɗauko shi kuma. Na karɓo wannan umarni ne daga wurin Ubana.”

Yah 10

Yah 10:11-27