Yah 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina kuma da waɗansu tumaki da ba na wannan garke ba ne. Su ma lalle in kawo su, za su kuwa saurari muryata, su zama garke guda, makiyayi kuma guda.

Yah 10

Yah 10:12-20