Yah 1:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ga Nata'ala na nufo shi, sai ya yi zancensa ya ce, “Kun ga, ga Ba'isra'ile na gaske wanda ba shi da ha'inci!”

Yah 1

Yah 1:38-50