Yah 1:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya kai shi wurin Yesu. Yesu ya dube shi, ya ce, “Wato kai ne Saminu ɗan Yahaya? Za a kira ka Kefas,” wato Bitrus.

Yah 1

Yah 1:41-48