Yah 1:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaya daga cikin biyun nan da suka ji maganar Yahaya suka kuma bi Yesu, Andarawas ne, ɗan'uwan Bitrus.

Yah 1

Yah 1:36-41