Yah 1:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Ni murya ce ta mai kira a jeji, mai cewa, ‘Ku miƙe wa Ubangiji tafarki,’ yadda Annabi Ishaya ya faɗa.”

Yah 1

Yah 1:22-27