Yah 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tambaye shi, “To, yaya, Iliya ne kai?” Ya ce, “A'a, ba shi ba ne.” Suka ce, “Kai ne annabin nan?” Ya ce, “A'a.”

Yah 1

Yah 1:15-27