W. Yah 8:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sunan tauraron kuwa Ɗaci. Sulusin ruwa ya zama mai ɗaci, sai mutane da yawa suka mutu saboda shan ruwan, don ɗacinsa.

W. Yah 8

W. Yah 8:10-13