W. Yah 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan na ga mala'iku huɗu, a tsaye a kusurwa huɗu ta duniya, suna tsare da iskokin nan huɗu na duniya, don kada wata iska ta busa a kan ƙasa, ko a kan teku, ko a kan wani itace.

W. Yah 7

W. Yah 7:1-3