W. Yah 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ɓamɓare hatimi na shida, na duba, sai kuwa aka yi wata babbar rawar ƙasa, rana ta koma baƙa kamar gwado na gashi, gudan wata ya zama kamar jini,

W. Yah 6

W. Yah 6:6-13