W. Yah 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai dattawan nan ashirin da huɗu suka fāɗi a gaban wanda yake a zaune a kan kursiyin, su yi masa sujada, shi da yake a raye har abada abadin, su kuma ajiye kambinsu a gaban kursiyin, suna waƙa, suna cewa,

W. Yah 4

W. Yah 4:5-11