W. Yah 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“ ‘Na san ayyukanka. Ka ga, na bar maka ƙofa a buɗe, wadda ba mai iya rufewa. Na dai san ƙarfinka kaɗan ne, duk da haka, kā kiyaye maganata, ba ka yi musun sanin sunana ba.

W. Yah 3

W. Yah 3:3-13