W. Yah 22:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. In kuma wani ya yi ragi a maganar littafin annabcin nan, Allah zai ɗauke rabonsa na itacen rai, da na tsattsarkan birnin, waɗanda aka rubuta a littafin nan.

20. Shi wanda ya shaida abubuwan nan ya ce, “Hakika, ina zuwa da wuri.” Amin! Zo, ya Ubangiji Yesu.

21. Alherin Ubangiji Yesu yă tabbata ga dukkan tsarkaka. Amin!

W. Yah 22