W. Yah 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda yake da rabo a tashin nan na farko, mai albarka ne, tsattsarka ne. Mutuwa ta biyu ba ta da iko a kan irin waɗannan, amma za su zama firistocin Allah da na Almasihu, su kuma yi mulki tare da shi har shekara dubu.

W. Yah 20

W. Yah 20:1-14