W. Yah 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya jefa shi mahallakar, ya rufe, ya kuma yimƙe ta da hatimi, don kada ya ƙara yaudarar al'ummai, har dai shekarun nan dubu su ƙare. Bayan wannan lalle ne a sake shi zuwa ɗan lokaci kaɗan.

W. Yah 20

W. Yah 20:1-7